Ilimomin Kur’ani (9)
Tafsirin kimiyyar da aka yi amfani da su a cikin kur’ani sun nuna cewa bisa ga abin da masana kimiyyar zamani suka tabbatar, akwai daidaito tsakanin rabon tsirrai a doron kasa da ma’aunin carbon din da suke sha da iskar oxygen da suke fitarwa.
Lambar Labari: 3488314 Ranar Watsawa : 2022/12/10