iqna

IQNA

Kungiyar malaman kur’ani ta kasa ce ta shirya:
Tehran (IQNA) Kungiyar malaman kur'ani ta kasar ce ta shirya baje kolin ayoyin kur'ani mai girma kan batun Maryam (AS) a ranar haihuwar Almasihu (A.S) a yanar gizo.
Lambar Labari: 3488392    Ranar Watsawa : 2022/12/25