Seminar Internasional yang mengangkat Hak-Hak Wanita dalam Islam akan diselenggarakan pada hari Kamis akan datang dengan dihadiri oleh para peneliti dan intelektual muslim dari berbagai negara di San 'a, Yaman.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; an girmama wadanda suka yi fice da takwa rawa ta fuskanr harda da karatun kur'ani mai girma a kasar Bahrain a shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya wadda ta yi daidai da sheakara ta dubu daya da dari tara da talatin da biyu har ila yau wadda ta yi daidai da shekara ta dubu biyu da goma sha daya kuma ofishin da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a ma'aikatar shari'a da kula da harkokin addinin musulunci ta kasar ta Bahrain ta gudanar da wannan bukin girmama mahardata kur'anin a babban masallaci na acibiyar musulunci ta Ahmad Alfatih.A wajan wannan bukin girmamawa an samu halartar Sheikh Khalid bin Ali Ali Khalifa ministan ma'aikatar shari'a ta kasar kuma mai kula da harkokin da suka shafi shari'a a wannan kasar .
1041079