IQNA

10:59 - December 25, 2013
Lambar Labari: 1346717
Bangarenkasa da kasa, rahotannidagakasarIraki sun bayyanacewadubbanIraniyawa ne sukehalartartarukanarba’inna Imam Hussain (AS) da akegudanarwa a birninkarbalamaialfarma a hubbarensamaitsarkiwandawannanshi ne karonafarko da aka samuadadinIraniyawa da yah aura dubu 130 da sukehalartartaron.

Kamfanindillancinlabaraniqnayahabartacewa, dubbanIraniyawanesukehalartartarukanarba’inna Imam Hussain (AS) da akegudanarwa a birninkarbalamaialfarma a hubbarensamaitsarki da kebirninna Karbala.

RahotannidagakasarIraki sun bayyanacewarwanidansandayayishahada a kokarin da yayinahanawanidanta’adda da yayijigida da bama-bamai a lokacin da yakekokarintadakansacikingungunjama’amasushirintafiya Karbala don halartartarurrukanjuyayikwanakiarba’in da shahadar Imam Husain (a.s).

Rahotannin sun jiyohukumar ‘yansandakasar ta IrakitanabayyanacewarshidaiwannandansandanmaisunaAyyubKhalafyanunagagarumarjaruntakalokacin da yafahimciwannandanta’addannakokarintada bam din da kejikinsaindayarungumeshida yinwaje da shidagawajen.

Rahotannin sun ceduk da wannankokarin da dansandanyayiammadaiwasumutanebiyar sun yishahadabayan da bam din yatashiindadanta’addanyahalaka. Hukumar ‘yansandan ta cewannanaikinajaruntaka da wannandansandanyayi ne yayisanadiyyartseratar da waniadadimaiyawanamasuziyararsunamasucewaidanba don hakanba, akwaiyiyuwarwaniadadimaiyawanamutane sun mutu.

Rahotannin da sukefitowadagakasarIrakinsunanuni da cewaal’ummarkasarna ci gaba da tafiyazuwa Karbala din don rayawannanranar ta arba’induk da barazanar da ‘yanta’addasuke ci gaba da yimusunazubar da jininsu.

 

1346006

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: