Kamafanindillancinlabaraniqnayahabartacewa, Bayan isarsa nan Tehran, da misalign karfe 9.30 safe, kaitsayeyawucemakabartanBeheshti Zahra da kekudancinbirnin Tehran, kimaninkilomita 20 da tasharjiragensamanaMehrabad, indayayijawabinsanafarkokusa da kaburburanshahidanwannanjuyin, yakumafadikalmaminsamasumuhimmanci a jawabinnacewa ”Tare da taimakonwadannanmutanezankafagwamnati”. WadannankalmominsunemabudinnasararjuyinMusulunci a nan Iran.
Kwanaki 10 bayanwannanjawabin ne, wato 11-Feb.=22-Bahman, yatumbukeragowargwamnatinsarki, yakumashelantanasararjuyinjuyahalinmuslunci.
A banadai an farabukukuwan da tashinwanijirginsamamaisaukarUnguludagatasharjiragensamanaMehrabat, indajirgin Imam Khomaini (q) yasauka, sannanyayi ta zubafuranni, harzuwamakabartanBehehstiZahran a kudancinbirnin, indakumahubbaren imam din yake.
SannanjagoranjuyinjuyahalinMusulunciAya.SayyeedAliyulKhaminaiyakaiziyara a hubbatren Imam yayimasaaddu’asannanyaziyarzisauranshahidanjuyinjuyahalinwadandasukahada da shahidan 07-Teer.
Irinnasaro da ci gaban da JamhuriyarMusulunci ta Iran ta samu a cikinshekaru 35 da sukagabatadaibazasuiyalassafuwa a nan ba, saidai mu ce, a dukshekaratunbayansamunwannannasarar, addininMusulunci, kasar Iran da mutanenkasarsunasamun ci gaba da daukaka a ciki da wajenkasar.
A taron da aka gudanar don tunawa da wannanranar, a jiyaAsabar a hubbarensa da kekudancinbirninn Tehran, manyamanyanJami’anGwamnati da nasojoji, da sauranjami’an sun halarcitaron don tunawawadannankwanakimasumuhimmanci a tarihinkasar Iran da kumaaddininMusulunci.
1368762