IQNA

Qari Abolqassemi dan kasar Iran yana karatun kur'ani a wurin taron tunawa da jagora shahid

IQNA - A yayin taron tunawa da shahadar jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei da aka gudanar a hubbaren Imam Riza (AS) da ke birnin Mashhad, fitaccen malamin nan na Iran Ahmad Abolqassemi ya karanta aya ta 64 zuwa ta 71 a cikin suratun Nisa'i da kuma suratul Fatiha.

Iranian Qari Abolqassemi Recites Quran at Memorial Service for Martyred Leader