mai bada labarai kurani a duniya ya na sanada jama :wana mujaladi 'kazim musawi bijnurdi ' shi ne wanda ya sharafa a injazisa .
ma iakata a markizin al-mausuatil kubra a bangaren alaka gaba daya ya naqala chaiwa wana mujaladi ya cheki da maqal kusan 254 a chikin shafi 760.
hakan kuma ta gumshi da babi mai yawa kuma da binchika dadama kaman Al-kurani ,fiqhu, hadis,tarikhi siyasaq da ijtimiyi , da tarikhi kasache ,da mutuntaka ,da muslichikuma da gamaida rabuwa muslimai ,da aqida ,falsafa, irfani da yarekuma adab.
kaman yanda ta gumshei da :kasachen muslimai ,tarikhi alum hissab kuma da alumi tabiya da fani da ginigina a kasachen muslimai da ilmi ijtimayi da sakafa Anguwani muslimai.
lamba labari: 358509