Ana tafe da bikin tilawan Kur’ani a Muza Bint Muhammad Quranic Center. A bikin kwana uku din ya hada da gasar haddan Kur’ani, karantashi da fassaransa. Bugu da kari hard a dandalin tafsirn Kur’ni iri iri.
Akwai kuma shirye shiryen al’adun gargajiya da na addini tare da laccoci ga ‘yan mata masu shekaru 15 zuwa 17.
A fadar Zafia Muhammad Almuri, darakto mai zartar da bikin, bikin yana nufin ingantar da fahimtar Kur’ani ga ‘yan mata da kuma bunkasa al’adar hadda da karantawa da bayanin ayoyin Kur’ani mai tsarki.
Bayan haka akwai hotuna masu nuna miyagun ayyukan Yahudawa a cikin Gaza anan wurin biki.
355778