IQNA

Juyin juya halin musulunci ya isar da matsayin dan adam ga matsayin day a dace da shi

Bangare siyasa: Ahmad Najad a lokacin da yake bayani kan Juyin juya halin musulunci ya isar da matsayin dan adam ga matsayin day a dace da shi ya bayyana cewa:Idan wani ya fahimci karfi da ikon da dan adam yake da shi ko shakka babu ba zai amince da kaskanci ba saboda haka muna bukatar sanin dan adam kamili.
Cibiyar koyarwar Alkur’ani Iqna ta watsa rahoton cewa: a ranar talata ce 15 ga watan Bahman a wani taron hadin kai da godiya y ace ci gaban Juyi ya samu asali da niya ta gari da aiki na juyi da cewa: juyin musulunci ba zai taba amincewa da hanyar da ta sabawa juyi saboda haka a yau numa bukatar aiki na gari day a yi daidai da juyi.

A wani bangare kuma ya yi bayani kan kokarin al’ummar Iran don kare juiyi da ci gabansa a tsawon shekaru biyar haka lamarin yake an samu ci gaba da nasarori masu yawa kuma ta fuskar tattalin arziki an samu ci gaba a nan ma tare da jinjinawa hadin kai da aka samu tsakanin gwamnati da Majalisar shawara ta musulunci da hakan ya zama abin koyi.

359218