Bangaren hulda da Jama'a: A ranar 19 ga watan Bahman ne yan jami'a a kasashen gabaci suka fara bincike kan ci gaban da gwamnan birnin Tehran ya samar.
Banagaren labarai na cibiyar koyar da Alkur'ani a Iran Iqna net a watsa labarin cewa: an fara wani taro na sanin tasirin juyin juya halin Musulunci a Iran kan sauran al'ummomi da kasashe musamman kan kungiyopyin gwagwarmaya a Palasdinu Da labanon. Wannan taro an samu halartar Husein Fada'I dan majalisar shawara ta Musulunci a Iran da kuma Muhamad Hasan shugaban kula da al'adu a kungiyar gwagwarmaya ta Hizbullah a Labanon inda daga cikin wadanda suka gabatar da jawabi a gurin taron sun bayyana gamsuwarsu da nasarorin da Iran ta samu bayan juyin juya halin Musulunci.
360462