IQNA

Riko da Addini shi n eke za maza dogaro da mata a rayuwar zamantakewa

Bangaren kasa da kasa: Riko da addini a tsakanin rayuwa ta iyali na kara dogaro da kwaciyar hankali da nucuwa a gurin mazaje a rayuwarsu ta zamantakewa kuma wannan shi ne babban dalilin ci gaba da daukakar mata musulmi.
Mani Nur Zalzala shugaban komitin kasafin kudi a majalisar dokokin Iraki a wata hira da Cibiyar koyar da Alkur'ani a Iran Iqna ta bayyana cewa; Wannan batu nada matukar muhimmanci matuka gaya wajen fahimmatar juna tsakanin mata da maza kuma babu abin da ke kara yara da aminci a gurin maza da mata face rayuwa ta riko da addini domin kuwa addini da aiki da akida ta addini shi n eke taimakawa maza wajen aminci da yarda da mata a rayuwarsu ta zamantakewa ko shakkka babi yayin da ba haka lamarin yake bag a mazaje dab a su da riko da addini.

360893