Bangaren Siyasa da Zamantakewa:Shugaban komitin agaji na Imam Khomeini ® a yanki na daya ya bayyana taimako kudi Riyal miliyan 5 ga marayu da wannan komiti ke kula da rayuwarsu da karatunsu da duk wat dawainiya ta su.
Cibiyar koyar da karatul Alkur'ani a nan Iran Iqna ce ta watsa rahoton cewa;komitinn yankin kuducin Iran ne ya bada wannan gudummuwa kamar yadda Askari Niya shugaban komitin bada agaji na Imam Khomeini ®kan wannan labari mai faranta rai ya kara da cewa: wannan komiti yana kula da marayu 322 yan kasa da shekaru 18 da Karin wasu 592 dukansu a kowane wata ana basu taimakon riyal dubu dari .Ya kara da cewa: a farkon wannan shekara ya zauwa yanzu sun taimakawa Marayu da kudi Riyal miliyon 730 wannan kudi idan aka kwatamta shi da na shekarar da ta gabata ya karu da kashi dari da talatin bias dari.Kuma yawancin kudaden taimakon suna fitowa ne daga al'umma masu son a taimakawa marayu da mabukata da hakan ke nuni da ruhi nay an uwantaka a tsakanin al'umma da son alheri don neman yardarm Allah tabaraka wata'ala da na manzonsa (SWA) a limaman gidan tsira (AS) da kuma tafarkin marigayi Imam Khomeini ® muassasin juyin juya halin musulunci a iran.
361950