Mai Alkhanda'a mai rajin kare hakkin dan adam a Labanon a farkon taron kasa da kasa kan binciken yadda ake aiwatar da dokokin da suka shafi iyali a kasashen msulmi a wata hira da cibiyar koyar da Alkur'ani a Iran Iqna ya yi bayani kan wannan lamari da cewa: Marigayi imam Khomeini ® da tsarion musulunci a Iran sun kautata rayuwar musulmin kasar Labanon ta dukan bangarori da lamarin day a shafi rayuwar iyali da mata. Ya yi nuni da marigayi imam Khomeini ® da matsayinsa gay an shi'ar kasar ta Labanon mutum mai mdaraja da tarihi da juyin musulunci ba zai taba manta shi bad a cewa: kafin juyin juya halin musulunci a Iran yanayin da suke cikin a kasar Labanon wani yanayi na daban amma bayan juyin juya halin we45 a Iran da taimakon imam Khomeini ® bayansa Ayatullah Khamna'I da shugaban kasar Iran Ahmad Najd musulmin Labanon sun samu yanci da cin nasara kan HKI saboda haka muke kara riko da tsarin musulunci a Iran. Kuma mata a irin suna taka rawa a dukan bangarori day a hada al'ada,siyasa da shugabanci a tsakanin iyalai.
361001