Cibiyar koyar da Alkur'ani a Iran Iqna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta kasa da kasa a Saudiya IINA ta watsa rahoton cewa: Muhamd Salim bin Shadid Al'aufi babban sakataren cibiyar hada Alkur'ani ta Malik Fahad a Saudiya a wannan karo ya bayyana cewa: wannan cibiyar hada da tattaro labarai da suka shafi Alkur'ani tana karkashin cibiyar hada Alkur'ani ta Fahad da ke Madina sai dai wannan karo za ta hada da hanyoyi irin na zamani kamar Internet .Ya kuma kara da cewa rubutun Alkur'ani zai kasance da harshen larabci da kuma ruwayoyi daban-daban da salon rubutu daban-daban na Kamfiyota duka a kokarin yada ilimi.Daga karshe ya rufe labarin da cewa: cibiyarsu za ta samara da karatun Alkur'ani a cikin wayar salula kuma bad a jimawa ba za a fara sayarwa a kasuwanni.
362229