IQNA

Rashin Adalci ne Yadda Yammaci Ke Kollon Addinin Musulunci

14:41 - February 11, 2009
Lambar Labari: 1743043
Bangaren Kwarewa:Yadda ake shirya finafinan batanci a gidajen Cinema a Yammacin Turai na nuni da karyar abin da suke rayawa na mutunta abubuwa masu kima da daraja kuma ba demokradiya b ace ta gaskiya.Wannan wacce irin demokradiya ce ta gayawa wasu karya da kure kuma yadda suke kollon musulunci babu adalci a ciki.
Nadir Mukaddas wani mai taka rawa a fina-finan CCinema a lokacin bukin kaddamar da fim din Fajr ya bayyana cewa: wannan matsala ce babba domin fina-finan yammacin Turai sun tabbatar a tsawon tarihi kuma a yau suna kara tabbatar da haka cewa: suna baker adawa da addinin musulunci.Ya kara da cewa: a kullum sun afakewa da wani abu don cin zarrafin addini da abubuwa masu kima a kasashen musulmi wani lokaci suna bayyana abubuwa da zai sa al'ummomi da ke rayuwa a kasashensu su ci gaba da nuna adawa da musulmi da takura masu a daidai lokacin da duk wani abu da zai shafi rayuwarsu ta dodar duniya suna yakarsa. Saboda haka a fili yake matsalarsu da addinin musulunci ne.

361146

captcha