IQNA

An Kara Lokacin Gudanar Da Karanta Alkur'ani Da Hadisai a Gasar Kasa Da Kasa

8:17 - February 12, 2009
Lambar Labari: 1743221
Bangaren Kasa da kasa: An kara lokacin rufe gasar kasa da kasa ta karatun Alkur'ani da hadisai da jami'ar Almustapha (SWA) ta shirya har zuwa karshen wannan wata.
Isma'il Birnaba shugaban komitin al'adu da kuma shirya wannan gasa ta karatun Alkur'ani da hadisai karo na sha hudu da jami'ar Almustpha (SWA) ta shirya a tattaunawarsa da cibiyar koyar da Alkur'ani a Iran Iqna ya bada wannan labari n akara lokacin rufe wannan gasa saboda yadda masu bukatar yin haka suke ta bukatar ganin a kara yawan lokacin day a kamata a rufe gasar tare da gamsuwa da cewa yin hakan ya dace da bukatun masu son shiga gasar.Ya kara da cewa:Sauran jami'o'I da ked a dangantaka da jami'ar suma suna iya kara lokacin rubuta sunayen yan takara.

362730

captcha