Bangaren Siyasa:babban mai bawa jagoran juyin musulunci shawara kan tsaro ya bayyana cewa: Tabbatar da adalci shi ne burin farko na asasi ga al'ummar Iran lokaci da bayan juyin musulunci kuma abin da al'ummar Iran suka yi jiran gwamnatoci masu cid a wadanda suka gabata a cikin shekaru 30 na juyi.
Cibiyar koyar da Alkur'ani a Iran Iqna bayan ta nakalto daga bangaren hulda da jama'a na rundunar sa kai cewa: Janar Said Yahya Safawi a gurin taron day a hada rundunoni uku na Rundunar kare juyi,Safah da rundunar sa kai ta Basij da ta Jihad ya bayyana cewa: dakarun juyi tun farkon juyi ya zuwa yanzu sunada kwarewa kuma sun nuna hakuri da juriya ba iyaka tare da riko da hanyar imam Khomeini® Ya kara da cewa; Bayan cika shekaru talatin da juyin musulunci ,Iran ta kai matsayi da karfi da dole a yi da ita da lura da matsayinta ta dukan bangarori da ya hadada na siyasa da tattalin arziki da zamantakewa.
363355