IQNA

Yara da Wadanda Aka Mamaye Sun Taimakawa Yaran Gaba Da Taimako

Bangaren Kwararru:A wani taro na musamman ga yara da wadanda aka mamaye gidan talbijin din Sahar zai bawa yaran Gaza taimako na musamman.
Cibiyar koyar da Alkur'ani a Iran Iqna bayan ta nakalto daga bangaren hulda da jama'a na kasa da kasa a gidan Talbijin din sahar ya watsa rahoton cewa: a wannan taro mai sunan madogara gwagwarmaya za a bada allunan girmamawa ga yara da wadanda aka mamaye har ila yau gidan Talbijin din za ta bawa Abu Usama Abdulmu'uta wakilin gwamnatin Hamas a Tehran da kuma Nasir Abu Sharif wakilin Jihadul Islami ta Palasdinu kautar girmamawa. Kuma wannan ya z one bayan a kwanakin baya wakilin na Hamas ya jinjinawa gidan talbijin din Sahar kan kokarin da suka nuna lokacin yaki da hare-haren ta'addanci da dabbanci na Haramtacciyar kasar Isra'ila kan al'ummar gaza fararen hula.

363700