IQNA

Al'ummar Duniya:Tauraron Umid Alama Ce Ta Watsi Da Manyan Masu Danniya

22:17 - February 15, 2009
Lambar Labari: 1744698
A wani rahoto da cibiyar koyar da Alkur'ani a Iran Iqna ta watsa ta bayyana cewa: Mansur Bark'I saklataren kula da sa ido a shirye-shirye a ofishin shugaban kasa a ranar litinin a lokacin bukin bude kasuwar baje koli ta Simorg don tunawa da shekaru talatin da nasarar juyin juya halin musulunci a Iran ya bayyana cewa: Imam Khomeini ® ya zama alama da nasara da kalmar hadin kai.
Ya kara da cewa: dukan bangarori hadin kai da ya hada tunani juyi,hadin kai ta fuskra mahanga da daidaita al'umma sai kuma hadin kai ta fuskar jagoranci duka juyin juya halin musulunci a Iran ya hada karkashin jagorancin mu'assashin juyin musulunci Imam Khomeini ®.Har ila yau ya kara da cewa;Duka wadannan bangarori musamman na hadin kai ta fuskar tunani da mahanga yana bukatar jagora na gari mai hangen nesa kuma jarumi da ya share shekaru yana gwagwarmaya ba kasawa da ja da baya.Dangane da sauran bangarorin hadin kai Baraka'I ya kara da cewa: jagora na gari Imam ga al'umma yana a matsayin babbar mahanga da hujja day a hada hadin kai manufa da kalma daya a tsakanin al'umma a dukan banagrori.

Daga karshe y ace: a tsawon tarihin Iran ta yi yakoki da dama da ya hada yakoki na shekaru 700 da Romaa sai dai wadannan shekaru talatin duk da cewa a cikin tarihi shekaru ne kadan amma nada matsayi da muhimmanci fiye da sauran da kuma fuskantar hadari daga makiya fiye da baya da kuma matsayi na musamman a duniya baki daya. Kuma yanci da adalci da Iran ta samarwa al'ummarta da sauran al'ummomin duniya shi ne ya jawo hakan.


361995
captcha