IQNA

Alkur'ani Shi Ne Hanyar Magance Matsaloli Da Bambancin al'ummar Musulmi

11:57 - February 16, 2009
Lambar Labari: 1744757
Bangaren Siyasa da Zamantakewa: alkur'ani shi ne hanyar magance sabanin da ke tsakanin al'ummar musulmi kuma mabudin duk wata sa'ada ga bil adama kuma dukan al'ummar Islama na iyawa da taimakon Alkur'ani mai girma su hada kansu.
Malamin jami'a Ihsanullah kuma babban malamin Sunna a karshen ziyarar day a kai gurin buga littafai na darul hadis a wata hira da wakilin cibiyar koyar da Alkur'ani a Iran Iqna ya bayyana cewa a wannan hukuma da cibiya ana ayyukan alheri masu gima ta hanyar yada ilimi musamman abin day a shafi hadisan Manzon Allah (SWA). Ya kuma yi nuni da taron da wannan cibiya ta shirya kan ilimin tamtamce masu raweito Hadisai da cewa ya amfanar kuma ya fahimci musulmi bas u da bambanci kan hadisai a tsakaninsu face hadisan da ba a doigaro da tamtamce su.

364641
captcha