IQNA

A Yau Yammaci Ba Za Su Iya Shimfida Tsarin Ba Ruwanka Da Addini A Tsakanin Musulmi

14:06 - February 19, 2009
Lambar Labari: 1746033
Bangaren Siyasa: Hujjatul Islam Khasr Winah ya yi nuni da yadda yammaci suka yawaita farfagandar kasashen yammaci a kasashen Musulunci na kokarin shimfida tsarin baruwanka da Addini da cewa : ba za su ci nasara ba kan haka.
Hujatul Islam da musulmi Abdul Husein Khasr a wata tattaunawa da cibiyar koyar da Alkur'ani a Iran Ikan ya yi nuni da abin da ya faru a lokacin Ashura da cewa: a yau duk da zagon kasa da sabular da ake yi wa musulmi sun kai matsayi da kololuwar fahimtar gaskiya da tarihin abin day a faru a lokacin Ashura.ya kara da cewa: yanayin da musulmi suke ciki a karni na ashirin da cewa: a wannan karni na ashirin musulmi sun kai yadda ba su bukatar masu wayar masu da kai ko kuma yaudararsu ta wanyar nuna su masu sausauci ne kan addini don cimma wata manufa ta boye.
365779

captcha