Hujjar musulunci da musulmi Ahmad Muballigi shugaban bangaren ilimi a hukumar al'adu na musulunci a wata hira da cibiyar koyar da Alkur'ani a Iran Ikna ya bayyana cewa:a yau a kasashen yammaci sun fi maida hankali da karkata kan ra'ayin da salon fassara alkur'ani ta hanyar hadisai kuma tamkar daya na fassara daya ne .Ya kara da cewa a yau a tunani da nazariya kasashen musulmi da sauran musulmi da ke zaune a kasashen da ba na musulmi ba sun amince da fassara alku'ani da fahimtarsa ta hanyar hadisan iyalan gidan manzo a matsayinsu na masu fassara kur'ani tamkar daya na fassara da bayin dawunsa.
365011