IQNA

A CANA Za a kaddamar Da Rubutaccen Alkur'ani Mafi Tsufa A bainar Jama'a

14:03 - February 19, 2009
Lambar Labari: 1746038
Bangaren Kasa da kasa: An amince da saka Rubutaccen alkur'ani mafi tsufa da aka rubuta a duniya
Bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Muhit cibiyar da ke kula da harkokin alkur'ani a Iran ta bada labarin cewa: cibiyar da ke kula da rubutu na hannu da kuma wadanda suka fi tsufa a arewa maso yammacin Cana ta bukaci saka rubutaccen alku'ani da aka rubuta da hannu kuma wanda yafi kowa ne tsufa a cikin jerin abubuwa na kasa da hakan ke nuna da babban ci gaba da aka samu a wannan kasa da addinin buda ya mamaye ta kuma daga cikin litattafai da suka fi tsufa a wannan cibiya akwai littafin buda .

365759
captcha