IQNA

Za a Gudanar Da Zamaa Kan Samar Halastattun Abubuwa A Duniya A Karo Na Hudu

17:58 - February 19, 2009
Lambar Labari: 1746081
Bangaren kasa da kasa: A karo na hudu za a gudanar da zama kan samar da halastattun abubuwa da ake sana'antawa a duniya a birnin Kualalampor na kasar Malazia.
Cibiyar kula da harkokin alkur'ani ta Ikna ta nakalto daga shafin internet na (worlhalalForum) cewa; zaman samu halartar wakilan kamfanoni daga kasashen yankin gabas ta tsakiya, da kuma kasashen kudanci da gabacin Asia, gami da kasashen Australia, Newziland, Brazil, Urguai, Rasha da dai sauransu. Daga cikin irin abubuwan da zaman zai yi dubi kansu hard a batun yankan dabbobi da tsutsaye ta halastacciyar hanya, da kuma hada magunguna da tsarin banki da dai sauransu.

366108


captcha