Bangaren kasa da kasa: Cibiyar yada al'adun musulunci ta (AMAI) ta buga littafin (Musulunci Da Fasahar Zamani) da harshen sifaniyanci tare da yada shi.
Kamfanin dillancin labaran Ikna: ya nakalto daga shafin internet na AMAI cewa; wannan littafi samfani daga cikin sahahin musulunci a wannan zamani, wanda ke nuna irin ci gaban da addinin musulunci ya samu a sassa daban-daban na duniya, ta fuskacin fasaha. Daga cikin irin abubuwan da littafin ke nunawa har da alluna da ak sassaka wasu abubuwa da ke nuna al'adu na musulunci wadanda aka gada sama da shekaru dubu daya da suka gabata, tare da sake fitar da surarsu da fasaha ta zamani.
365816