IQNA

Yawan Masu Ziyartar Karbala Daga mafitar Mihran Sun Zarta Miliyon Tara daga Bayan Saddam

15:17 - February 22, 2009
Lambar Labari: 1747303
Bangaren manema labarai : Jalal Bitaraf mai kula da bada tsaro da shiga da fita a wannan mashiga da fita ta Mihran ya bayyana cewa: Miliyon tara da rabi ne daga cikin masu ziyartar Karbala ke ficewa ta wannan mashiga daga lokacin kifar da gwamnatin Saddam ya zuwa yanzu .
Cibiyar da ke kula da harkokin Alkur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: masu kula da wannan mashiga sun bayyana cewa yawan wadanda suke bi ta wannan mashiga don kai ziyara a Karbala ya karo nesa ba kusa daga lokacin da aka kifar da gwamnatin Sadam ya zuwa yanzu sun zarta miliyon tara da rabi . Kuma a kowace rana sama da masu ziyara dubu biyar n eke bi ta wannan mashiga saboda yadda gwamnatin wannan kasa ta tsananta tsaro da kuma kawo sauki ga masu ziyara da yadda ake tarba dab a su kulawa ta musamman kuma masu ziyarar na bi net a wannan hanya ko a cikin gungu na jama'a ko a daidaiku.

367086
captcha