IQNA

Bada Kyautar Wani bangare Na Jiki A Mahangar Ayoyi Ko Hadisai

15:16 - February 22, 2009
Lambar Labari: 1747305
Bangaren Manema Labarai:Muhammad Sadik Nasiri Khalil Abad: A cikin Alkur'ani mai girma da Hadisan limaman gidan tsarki (AS0 babu wata aya da ta fito fili karara ta yi bayani kan wannan Magana kuma hatta a fikihu babu amsa karara a fili kan hakan domin ba wani abu bane da kai tsaye ya shafi Fikihu da hukumce-hukumce na addini da ya kebantu da Alkur'ani da Hadisai a'a wani lamari ne da hankali da dangoginsa ya warware da kuma ya shafi hukumce-hukumce.
A cikin Alkur'ani mai girma da Hadisan limaman gidan tsarki (AS0 babu wata aya da ta fito fili karara ta yi bayani kan wannan Magana kuma hatta a fikihu babu amsa karara a fili kan hakan domin ba wani abu bane da kai tsaye ya shafi Fikihu da hukumce-hukumce na addini da ya kebantu da Alkur'ani da Hadisai a'a wani lamari ne da hankali da dangoginsa ya warware da kuma ya shafi hukumce-hukumce. A musulunci ceton rayuwar al'umma ko wani mutum musamman musulmi nada matukar muhimmanci.Kan haka da wannan dalili wasu daga cikin malummai masana suka bayyana cewa: idan Magana ta shafi ceto da kare musulmi babu matsala a yanki wani bangare na jikin musulmi da ya mutu kuma idan wannan mamaci ko yana rayu da yana mace zai bada amsa da amincewa da yin hakan.

366571
captcha