Bangaren Raho: Mahmud Babayi Sevasari ya bayyana cewa za a fassalittafin Tsarkakakkiyar Demokradiya na (ALI Akbar Saddeghi Rashad) zuwa harshen larabci.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga bangaren hulda da jama'a na cibiyar kula da al'adu da tunani irin addinin musulunci ta Iran cewa; za a fassara littafin zuwa harshen larabci nan bad a jimawa ba, bayanin ya kara da cewa hakan zai taimaka matuka wajen wayar da kan mutane masu Magana da harshen larabci wajen fahimtar hakikanin demokradiya baa bin da yammaci ke kokarin bayyanawa ba, domin kuwa marubucin ya tasirantu da kalaman Imam Khomeni (RA) kan batun demokradiya, kuma ya gina mahangarsa ne a cikin littafin daidai da mahangar ImamKhomeni (RA)
367755