Bangaren Al'adu da kwarewa:Bangaren sadarwa na kungiyar Hizbullah a yankin Baka'a a Labanon ne ya sanar da wannan taro na tunawa da wannan babban mutum shahid Imad Mugniya komandan rundunar Hizbullah day a raya kuduncin garin ba'alibak da ke arewacin kasar Labanon.
Cibiyar da ke kula da harkokin Alkur'ani a Iran Ikna musamman reshenta da ke Labanon ya bada labarin wannan taron tunawa da Shahid Mugniya a daidai lokacin tunawa da shekara daya da shahadarsa tare da taken cewa makamanku suna karkashin kafar Mugniya kuma suka jaddada cewa matsayin wannan bawon Allah yuan cikin zukata da tunanin masu gwagwarmaya a kuduncin garin ba'alibak kuma an yi butunbutuminsa dauke da makami kuma yana da tsawon mita biyar da santimeta ashirin.
367792