Bangaren manema labarai: Muhammad Ibrahim Falahi dan majalisar shawara r musulunci a Iran a wani taro kan Hijabi da kariya ya bayyana cewa: Hijabi wani lamri ne da dukan addinai sukayi amanna da amincewa da shi kuma kariya ga Hijabi ga mace da namiji wajibi ne karkashin umarni a fili a cikin Alkur'ani.