Bangaren Ayyukan Alkur'ani: A daidai lokacin nan na korar Manzon Allah (SWA) kimanin shafin Internet 1400 ne suka kawo labarin Manzon allah .
Cibiyar kula da harkokin Alkur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga cibiyar labarai ta Hauza cewa a daidai wannan lokaci na tuni da juyayin bakin cikin korar manzon Allah kuma manzon Rahama Muhammadu dan Abdullah (SWA) kimanin shafin Internet 1400 ne suka himmatu da kawo labarin day a shafi manzon Allah da kuma ziyartar shafin nabiyun A'azam (SWA).Hujjatul Islam Ahmad Akbar ya bayyana cewa; wannan shafi da suka kebe da harsuna hudu na Farisanci,Larabci,Urdu da Faransanci sun yin e da burin isar da sako day a samu karbuwa da jinjinawa daga bangaren masu karatu da suka ziyarci wannan shafi na http://www.nabiaazam.com kuma sun ci gaba da samu karuwar masu ziyarar wannan shafi a kai a kai.
368469