IQNA

Bincike Kan dalilan Da Suka Fuskanci Duniyar Musulmi Bayan Rasuwar manzon Allah (SWA)

Bangaren Siyasa da Zamantakewa: An fara binciken gano dalilan da ya sa duniyar musulmi ta karkace ta fuskar siyasa ,zamantakewa da Al'adu bayan rasuwar Ma'aikin Allah (SWA) kuma wannan a daidai lokacin juyayin Koran Ma'aiki (SWA) da Shahadar Imam Hasan almujtaba (AS) a Masallacin Imam Rida (AS) a garin Luzaka na zambiya.
Cibiyar kula da harkokin Alkur'ani a Iran Ikna bayana ta nakalto daga ofishin kula da yada al'adun Iran a kasar Zambiyar t,ta watsa labarin cewa: a wannan taron juyayi bayan sallar magariba da ishayi Asad Muwahid mai kula da ofishin a Zambiya mun dukufa wajen binciken sani don gyarawa dalilan day a tilasta al'ummar musulmi kaucewa hanya ta fuskar siyasa ,zamantakewa da al'adu bayan korar manzon Allah (SWA).ya kara da cewa; dangane da dalilan rashin ci gaban musulmi bayan korar Ma'aikin Allah (SWA) da kuma jagora adali suna daga cikin abubuwan da za su tattauna a kai.shi ma sheikh Musa sa'id mamba a kungiyar hadin kan matasan zambiya a wannan taron bincike ya yi bayani kan tarbiyar matasa a mahangar manzon Allah (SWA) da kuma yadda rikicin siyasa da na akhalaki ya yiwa matasa ta'annuti musamman a kasashen musulmi.

368334