bawa shugaban kasar Iran shawara kuma shugaban hukumar al'adu da dangantaka ta musulunci a Iran daga biyu ga watan maris har tsawon mako guda zai yi a Gidan ajiyar kayan tarihi na Indonoziya.
Cibiyar kula da harkokin Alkur'ani ne a Iran Ikna bayan ta nakalto daga ofishin kula da al'adun Iran a kasar Indonoziya ya watsa rahoton cewa: a tsawon wannan mako za a kaddamar da abubuwa masu yawan gasket da suka hada da makokin galgajiya,baje kolin kayan hannu,zane-zane,hotuna baje kolin litattafai sai kuma taron ziyarar aiki da ta shafi al'adu da za a samu halartar kwararru kan kayan hannu Iraniyawa da ke aiki a jami'o'I na al'adu a Indonoziya kuma za a kaddamar da sabbbin shirye-shirye kan al'adun kasashen biyu na Iran da Indonoziya.
368538