IQNA

Kasancewa Cikin Damuwa Da Bacin Rai Na Haddasa Tsufa Da Gazawar Ruhi Samu-samu

Daga mai kula da Hubbarin Imam Rida(AS): Kasancewa cikin damuwa da bacin raid a nisantar gurare masu tsarki yana gaggaunta tsuwa da mutuwar zucci da kuma gurbatar ruhi.
Reshen cibiyar da ke kula da harkokian alkur'ani a Iran Ikna a lardin Khurasan ya bayyana cewa: Hujjatul Islan Fatimi Niya malami a Hauzar ilimi ta birnin Qum ya bayyana cewa; yawanci daga cikin ayyukanmu na yau da kullum da arzikin da za su samu suna kubuce mana ne daga irin bakaken kalamanmu da mummunan salon da muke tafiyar da lamura.ya kara da cewa: harshenmu shi ne na munanan ayyukan sabo da muke aikatawa da cewa: kula da harshenmu don hana yin Giba yin karya da makamantasu zai taimaka mana wajen koyar da kanmu da kanmu aikata ayyukan alheri da kuma hana kawunanmu aikata munana. Idan muka yi koyi da limaman tsarki limaman gidan manzon Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare su za mu rusa da raba ruhinmu da gurbacewa ko shakka babu.

369233