Reshen cibiyar kula da harkokin kur'ani a Iran Ikan a lardin Khurasan Radawi ne ya watsa rahoton cewa: Hujatul Islam Said Abadi babban shugaban da ke kula da yada musulunci a yankin a gaban wani gungu na masu ziyarar hubbarin imam Rida (AS) ya bayyana masu cewa:Magadan Annabi Muhammadu (SWA) sun rayuwa da al'umma cikin kyawawan dabi'u ta inda al'umma sun rayu cikin kyawawan halaye da tarbiya ta gari ta dukan bangarori da suka koyo daga manzon Allah (SWA) da kuma Ahlul Beiti (AS). Ya kara da cewa: Allan day a turo manzonsa (SWA) said a ya tarbiyar da shi kyawawan dabi'u ta ruhi da gangar jiki da zama abin koyi ga musulmi da cewa: Musulmi dole su san cewa jan aiki ne zai kais u ga shiga alljanna kuma kusance a tsakanin al'umma shi ne zai taimaka masu da nuna kauna ga juna ba ha'inci.
369289