Reshen cibiyar kula da harkokin kur'ani a Iran Ikana da ke Surya bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta gwamnatin Surya Sana ya watsa rahoton cewa; Shugaban jami'ar Halb a wata ganawa da Yawuz Shafun shugaban jami'ar Gazi Antiya ta turkiya ya shaida masa burin jami'arsa ta bawa Ordogon shahadar Doktora ta jinjinawa kan yadda ya damu da lamarin day a shafi larabawa da musulmi.Ya kara da cewa: Ordogon ya cancanci wannan matsayi da ba shi wannan shahada saboda yadda ya tsaya wajen kare mutunci da daukakar dan adam.abin tuni a nan a watan day a gabata ne a wani zama na tattalin arzki a davo da aka samu halartar shugaban HKI Shimon Perz ya nuna masa bacin ransa a fili kan yadda suke kasha fararen hula Palasdinawa cikin zalunci da danniya amma a bangare daya suna nuna sun e ake kashewa da zalunta da cewa wannan rashin adalci ne.
369458