Daga Jodan ne cibiyar kula da harkokin Alkur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: Alsharif ya bayyana wannan Allah wadai ne da cewa: Jodan irin wannan mataki mai hadari ya sabawa dokokin kasa da kasa saboda dokokin majalisar dinkin duniya da kudurinta masu lambobi 252 da 267 sun yi watsi da daukan irin wannan mataki.Kakakin gwamnatin ta Jodan ya kara da cewa; karkashi kudurin komitin tsaro na Majalisar dinkin duniya dukan matakan da HKi ta dauka kan Kudus bay a kan hanya musamman mataki canja tsarin birnin kuma HKI ta sabawa doka mai lamba 49 ta Janeva a shekara ta 1949 da ta kumshi taimakawa fararen hula kuma yan mamaye su kiyayi wani abu da zai fitar da al'ummar da aka mamaye daga muhallinsu.
369027