IQNA

Taron Yara Masu Karatun Alkur'ani A Fadin Kasar Katar

16:56 - March 01, 2009
Lambar Labari: 1750137
Bangaren kasa da kasa: a yau za a fara taron yara makarantan alkur'ani a kasar Katar da ma'aikatar ilimi da tarbiyar ta kasar ce ta shirya day a hada bangaren mata da na maza.
Cibiyar kula da harkokin Alkur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga jaridar Alshark ta kasar Katar ta watsa rahoton cewa: a wannan shekara wannan gasa ta yara makarantan alkur'ani ta kumshi yara dubu 16 da dari 317 maza da mata daga makarantu daban daban a fadin wannan kasa da za su fafata da juna. A wannan gasa za ta kara hamzari da kwarewar yara ta fuskar karatun alkur'ani mai girma.

370119

captcha