IQNA

Gidan Talbijin Ta Musulunci A Mauris Ta Farai aiki

10:44 - March 02, 2009
Lambar Labari: 1750395
Bangaren kasa da kasa:Talbijin ta hanyar tauraron dan adam ta QTV a Mauris ta fara aiki domin shirye-shirye ga musulmin duniya.
Cibiyar da ke kula da harkokin alkur'ani a Iran Ikna ce ta nakalto daga impactnews ta watsa rahoton cewa;shirye-shiryen wannan gidan talbijin ya kumshi wajabai na malumman addini da gasar karatun alkur'ani da Hadisai da rayuwar sahabban Manzon Allah da kuma shirye-shirye na koyarwa da tarbiya.Har ila yau wannan gidan talbijin na Tauraron dan adam na dauke da wannan shiri sabo na musammanda zai kawo sauki ga masu son harder Alkur'ani a sauwake da tajwid yanada daga cikin shirye-shiryen wannan talbijin.

370967
captcha