Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga ofishin kula da al'adu na Iran da ke birnin Moscow na kasar Rasha cewa; an shirya littafin ne domin bayar sahihan kissoshi dangane da annabawan Allah, ta yadda masu karanta littafin za su samu masaniya kan tarihin annabawan da kuma daukar darussa daga rayuwarsu.
An rubuta littafin kissoshin annabawan ne a cikin shafuka 646, wanda madaba'antar Ilia ta dauki nauyin bugawa da yadawa.
371402