Bangaren kasa da kasa: mu'asisar kasa da kasa ta Kudus ta yi wa gwamnatin HKI kashedi kan fitarwa da rusa gidajen Palasdinawa da gina matsugunnan Yahudawa.
Cibiyar kula da harkokin Alkur'ani a Iran Ikna ce ta nakalto daga Sana cewa ;mu'asisar Alkudus ta bayyana bacin ranta da yin kashedi kan matakin da yahudawan sahayoniya ke dauka na rusa gidajen Palasdinawa da kuma maye gurbinsu da matsugunnan palasdinawa yan share guri zauna da hakan ke nuni a fili karara na ta'addanci da nuna wariyar Yahudawan sahyoniya a yankin gabas ta tsakiya kuma wannan babban misali ne karara .wannan ba shi ne karon farko bad a gwamnatin HKi ke rusa gidajen Palasdinawa da gina na yahudawa a kansu.
371622