Cibiyar da ke kula da harkokin alkur'ani a Iran Ikna ce daga Jodan ta watsa rahoton cewa: malki Abdalla na biyu na Jodan ya fitar da wani bayani da a cikinsa yake jaddada wajibcin kafa gwamnatin Palasdinu mai cin gashin kanta .Kuma ya kara da cewa ana jin haka ta samu ta hanyar tattaunawa tsakanin Palasdinawa da kuma gwamnatin Palasdinu a dabra daya kuma hanyar tattaunawa ita ce za ta kawo karshen rikici a palasdinu.malik abdallah ya fadi haka ne a lokacin da yake ganawa da Jorge Mishel manzon musamman na shugaban kasar Amerika Barak Obama a yankin gabas ta tsakiya a kokarinsa na ganin sun kawo karshen rikici a yankin.
371367