IQNA

Mostafa Isma'ila Ya Samar Da Wata Hanyar Saukaka Hanyoyin Karatun Kur'ani

11:03 - March 07, 2009
Lambar Labari: 1752590
Bangaren kasa da kasa: Mostafa Isma'il ya samara da hanyar saukaka karatun kur'ani fiye da salon karatun da ake mafani da shi na (Abdullfatah Al-shasha'i) da (Ibrahim Al-shasha'i) gami da (Mohammad Ref'at)
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga shugaban babbar kungiyar makarnta kur'ani ta birnin cewa; sannen malamin nan makarancin kur'ani Mostafa Isma'il, ya samar da hanyar karatu mafi sauki wajen kyautata kira'a fiye da sauran hanyoyin da ake bi na kira'a, wanda hakan zai amfanar da masu karatun kur'ani a sassa daban-daban na duniya.Ya kara da cewa hanyoyin ya rubuta su a cikin wani littafi, wanda kuma tuni aka mayar da su a cikin CD domin yin amfani da na'ura wajen karanta su, da kuma samara da hanyoyin aikata su a cikin kira'a ta hanyar na'ura mai kwakwalwa.
Ya ce yanzu haka wasu daga cikin makarantun koyar da karatun kur'ani na birnin Qom sun fara afani da wannan hanyar, kuma tuni aka samu wadanda suka fara kwarewa a cikinta.

373143


captcha