IQNA

Wakilan Kasashen Albaniya Da Kosovo Suna Halartar Gasar Kur'ani Da Hadisi A Birnin Qum

15:10 - March 07, 2009
Lambar Labari: 1752817
Bangaren kula da harkokin kur'ani: Mahardata kur'ani daga kasashe Albani da Kosovo na halartar gasar Olumpik ta karatun Alkur'ani da Hadisi a birnin Qum.
Cibiyar da ke kula da harkokin alkur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: Haji Hadar shugaban muassar alkur'ani a Albani ya bayyana cewa; a safiyar alhamis ce malam Hasan Marya mahardacin daga kasar Albaniya da malam Fatun Butuji mahardacin kur'ani daga kasar Kosovo bayan yi masu bukin girmamawa da rakiya sun iso nan birnin Tehran domin halartar gasar karatun Alkur'ani da hadisai da ake shiryawa da hakan ya bayyana hadin kai tsakanin musulmi a ko ina suke a duniya tare da maida bambancin siyasa da kabilanci gefe daya.

373625

captcha