Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta nakalto daga majalisar shawara ta Iran cewa: mataimakin shugaban majalisar dokokin kasar venuzuela ne day a kawao ziyarar aiki a nan Tehran ya bayyana matsayi da matakin da kasarsa ke dauka babu kasawa na taimakawa al'ummar palasdinu ta dukan bangarori kuma ya kara da cewa a yau matsalar al'ummar Palasdinu ta shafi kowa da kowa a duniya kuma a yau babu wani da bai damu da halin da al'ummar Palasdinu ke ciki matukar mutuman yanada lamari da sanin ya kamata a rayuwa da tunaninsa.
375203