IQNA

A Shirye Nake In Tattauna Da Wahabiyawa

15:46 - March 10, 2009
Lambar Labari: 1754376
Bangaren siyasa da zamantakewa: Daya daga cikin manyan malummai a birnin Qum ya gayyaci wahabiyawa da su tattauna da shi.

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; Ayatullahil Uzma Husein Nuri Musalih a wani taron taimakawa al'ummar Palasdinu da aka zalunta ya bayyana cewa: dole a gudanar da taron da zai haifar dad a maido a kokarin taimakawa al'ummar palasdinu kuma kare hakkin dan adam ba zai taba tabbata ba sai an bi hanyoyin kiyaye hakkin al'ummar Palasdinu. Bayanan jagoran juyin juya halin musulunci na Iran kan al'ummar Palasdinu a fili yake kuma a bangare daya ya nuna aniyarsa ta tattaunawa da Wahabiyawa domin kowa ya baje kolin dalilansa a fay-fay.

375121
captcha