IQNA

Adalci a Kotunan Kasa Da Kasa Na Yammacin Turai Ba shi Da Matsayi da Guri

15:42 - March 10, 2009
Lambar Labari: 1754377
Bangaren siyasa: Kotunan kasa da kasa na yammacin Turai sun ginu ne kan tubalin kae HKI don haka babu wata Magana ta kare hakki ko adalci a cikinsu.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ne Ikna ta watsa labarin cewa: Isma'il Tahmurisi mamba a komitin tsakiya na Yahudawa a kotun birnin Tehran ya bayyana cewa; abubuwan da suka faru a yankin Gaza na zaluncin HKi kan al'ummar Gaza wani abu ne da yake a fili amma a maimakon a hukumta wadanda suka aikata wannan munanan aiki hatta a zarge su da bayyana ayyukan da suka aikata babu wannan batu a kotunan kasashen yammacin Turai da ma na kasa da kasa.

375032

captcha