IQNA

Hukumar Da ke Kula da Watsa Al'adun Iran Ta Aike Da sakon Barka Ga Shugabanin Ilimi Da Al'adu Na Malaisiya

Bangaren kasa da kasa; a dalilin zagayowar ranar Haifuwar Fiyayyan halitta (SWA) hukumar kula da yada aal'adun Iran ta aika da sakon barka da salla ga manyan masu mukami a bangaren ilimi da al'adu na kasar Malaisiya.
A dalilin zagayowar wannan rana mai muhimmanci ta haifuwar fiyayyan halitta annabi Muhammadu tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi hukumar da ke kula da yada al'adun Iran a ketare ta shaidawa cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Iran cewa sun aika sako barka da salla na zagayowar wannan rana mai matukar muhimmanci matuka gaya kuma musamman a wannan lokaci na hadin kai tsakanin al'ummar musulmi .

375453