IQNA

Yakin Kwanaki 22 Kan Gaza zai Zama Animation

15:31 - March 10, 2009
Lambar Labari: 1754386
Bangaren adabi: gidan talbijin din sahar na da niyar shirya wani animationkan yakin kwanaki 22 kan Gaza.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna net a jiyo shugaban gidan talbijin din na Sahar cewa: za su shirya animation na yara kan yakin kwanaki 22 kan Gaza da yadda yara suka addabi yan mamaye kuma za a nuna hakan a sinima kan yadda yara suka taka rawar gain wajen kare kasarsu daga sojojin gwamnatin HKI yan mamaye da danniya karkashin zalunci.

375138

captcha