IQNA

An Sa Hannu Kan Masayyar Al'adu Tsakanin Iran Da Indonosiya

Bangaren Kula da Al'adu: A birnin Jakarta ne aka sanya hannu kan sabuwar yarjejeniyar bunkasa al'adu tsakanin Iran da Indonosiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; kasashen biyu sun dauki matakin fadada dangantakar al'ummomi da kasashensu ta fuskar al'adu.Bayan gina cibiyoyin al'adu a cikin kasashen biyu za a kuma masanyar tawagogi a tsakanin kasashen biyu da tarorruka a kai akai da masanyar ilmi.

378562